Sharhin Abdullahi Salihu Abubakar (Baban Sadik) daga jaridar Aminiya https://aminiya.dailytrust.com.ng/sharhin-littafin-kwamfuta-na-malam-salisu-hassan-webmaster-1/ A ranar Asabar, 28 ga watan Disamba 2019 ne aka kaddamar da littafin Malam Salisu Hassan wanda aka fi sani da “Webmaster” a garin Kaduna. Malam Salisu Hassan dai Malami …
Wannan ita ce tattaunawa da muka yi a gidan Radio FM na Freedom da ake samun shi a lamba 29.9 FM a Kaduna in da muka tattauna game da hanyoyin da ake bi domin a cuci mutane a wannan kafa …
Ba abin mamaki bane ka bude shafinka na facebook ka wayi gari ka ga wani mara mutunci ya kwace ragamar tafiyar da shafin naka. Hakan fa na faruwa cutarwar da kuma zayi zai iya shafarka ko abokanan huldarka ko kuma …
Wannan ita ce tambayar da mutane da dama suke yawan yi a lokacin da kamfanoni ko ma’aikatu suka nemi mutum ya bayar da lambobin BVN din sa. Kafin mu bayar da wannan amsar, da farko dai ya kamata mu fara …
Yawancin mu a wannan lokaci wayar hannu ta zaka bangaren rayuwar mu, amma kuma nasan daga cikin tambayar da muke bukatar amsarta shine wai ya wayar hannun mu take iya kira ko ta amsa kira? Me yasa ake samun karni …
Bayan sakin mukalar mu wacce take bayani game da YADDA ATM YAKE YIN AIKI mutane da dama ta hanyar WhatsApp sun tambaye mu game da irin katin cire kudi da suke ganin bankuna suna bayarwa wani ana rubuta Verve ko …
ATM wanda ake kira Automated Teller Machine na’ura ce da ake amfani da ita domin diban kudi ko aikawa da sakon kudi ga mutumin da yake ma’ajiya a daya daga cikin bankunan da suke amfani da wannan tsari ba tare …
Tarihin kwamfuta ba zai taba mantawa da yakin duniya na biyu ba, domin a cikinsa ne jama’a suka fara ganin gingima kwamfutoci a rayuwar su. Amma kafin barkewar yakin, a shekarar 1938, Konrad Zuse (1910-1995) injiniya dan kasar Jamus ya …
Sakamakon cigaba da kuma canje canje da ake samu a kimiya wanda yakai ga sanadiyar fitowa ko kuma bayyanar wayoyin da ake kira da smartphone, dalilin da yasa aka samu wannan canji shine yawan kamfanoni masu kyera woyoyin, da kuma …
Smartphone ko kuma kace wayoyin-komai-da-ruwanki kamar yadda malamina Mal. Abdullahi Salihu Abubakar Baban Sadik ke fassarawa wayoyi ne kirar selula (cellular telephone) wacce aka hada ta da kwamfuta a wurin yin aki da wadansu karin aikace aikace da aka san …