Yadda Wayar Selula take yin aiki
Yawancin mu a wannan lokaci wayar hannu ta zaka bangaren rayuwar mu, amma kuma nasan daga cikin tambayar da muke bukatar amsarta shine wai ya…
Yawancin mu a wannan lokaci wayar hannu ta zaka bangaren rayuwar mu, amma kuma nasan daga cikin tambayar da muke bukatar amsarta shine wai ya…
Sakamakon cigaba da kuma canje canje da ake samu a kimiya wanda yakai ga sanadiyar fitowa ko kuma bayyanar wayoyin da ake kira da smartphone,…
Smartphone ko kuma kace wayoyin-komai-da-ruwanki kamar yadda malamina Mal. Abdullahi Salihu Abubakar Baban Sadik ke fassarawa wayoyi ne kirar selula (cellular telephone) wacce aka hada…
Muna masu farin cikin sanar da dukkan dalibai da mabiya wannan shafin cewar kira da suka dade suna yi na a samar musu da wata…
Da zaka tambayi masu sayar da waya wace waya ce tafi tsada a Duniya waya ta farko da zai kawo maka ita ce iPhone kasancewar…
Kasancewar wayoyin hannun mu sun zama wani bangare na tafiyar da harkokin rayuwar mu, mutane a yanzu ba kawai don su amsa kiran waya suke…
Lokacin da kake shiga internet ta hanyar mafani da wayar hannu, iya saurin da take yi wurin bude shafuka yana yin jin dadin amfani da…
Please confirm you want to block this member.
You will no longer be able to:
Please note: This action will also remove this member from your connections and send a report to the site admin. Please allow a few minutes for this process to complete.