Sharhin Littafin “Kwamfuta” Na Malam Salisu Hassan (Webmaster)
Sharhin Abdullahi Salihu Abubakar (Baban Sadik) daga jaridar Aminiya https://aminiya.dailytrust.com.ng/sharhin-littafin-kwamfuta-na-malam-salisu-hassan-webmaster-1/ A ranar Asabar, 28 ga watan Disamba 2019 ne aka kaddamar da littafin Malam Salisu…