A wannan darasi da muka yi darasi na biyu ke nan wanda ya ke koyar da mutane yadda za su iya mallakar akwatin imel na kamfanin google wanda aka fi sani da Gmail. Mahimmancin gmail ya fi na yahoo kasancewar …
Kasancewar yawan bukatar da ake da ita wanda jama’a su ke yi na tambayarmu ya ake bude imel na yahoo ko google ko kuma msn muka ga ya dace mu yi maku bidiyo na musamman guda biyu wadanda za su …