Yadda ake bude imel na Gmail

A wannan darasi da muka yi darasi na biyu ke nan wanda ya ke koyar da mutane yadda za su iya mallakar akwatin imel na kamfanin google wanda aka fi sani da Gmail.

Mahimmancin gmail ya fi na yahoo kasancewar duniyar kera-kere ta mayar da hankalinta zuwa tsarin kirkiran masarrafai wadanda suke amfani da manhaja ta Android.

Duk mutumin da ya mallaki akwatin gmail to ya mallakin dukkan  wadansu ayyuka da gidaje da google ta ke da shi. Misalin idan mutum ya bude gmail accout, to kai tsaye ya mallaki google+ da google map, da youtube da dai makamantansu.

Cikakken bayani a kan haka sai idan mutum ya kalli wannan bidiyo.

Related Articles

Responses

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  1. Dan allah. Tayaya zan iya transfer contact daga wani gmail account zuwa wani gmail account kaman bbm contact da sauran wasu abba ben da na ajiye a kai nagode
    Daga Muhammad Shafie Abubakar

    1. Gmail baya lalacewa sai dai ka manta da yadda ake shiga ciki. Misali sunan da ka zaba lokacin da kake son budewa ko kuma kalaman sirri da kake amfani da su lokacin da kake shiga. Idan haka ta faru zaka bi hanyoyi da suka tanada wanda ake bi domin dawo da shi gmail din.