08 January Bill Gates ya sha ruwan ba-haya Posted by Salisu Hassan Categories Abin Ban Haushi da Dariya Comments 0 comment Mai Kamfanin Microsoft Bill Gates, ya sha wani ruwa da aka sarrafa da wata na’ura wanda kuma asalin sa daga ba-haya aka samo shi. A cewar Gates, wanda ya nuna amincewar sa da na’urar da ta sarrafa ba-hayan zuwa tsabtacaccen … Read More