12 January Mene ne System Unit? Posted by Salisu Hassan Categories Hardware Comments 1 comment System Unit shine mazubin kayan kwamfuta ko kuma muce wani gidane na karfe da ake zuba kayan da kwamfuta take bukata ta tashi ta yi aiki da kuma sarrafa data. Shi wannan gida shine ya kunshi dukkan abin da kwamfuta … Read More