Yaya ake yin formating?

salam duniyar computer wai ya ake yin formating da fatan za a ban amsar tambayata. 27 August at 18:23

Duniyar Computer Malam Mubarak Hamisu, da fatan ka sha ruwa lafiya, shi dai formatting da kake gani mataki mataki ne, akwai formatting na kananan kayan ajiya, sannan akwai formatting na manyan kayan ajiya, kuma dukkanin su a kan bi hanya daya ce wajen kankar

Related Articles

Responses

Your email address will not be published. Required fields are marked *