Yaya ake Formating Laptop

Barka da wannan program DUNIYAR COMPUTER. Tambaya ta ita ce , in na so na yi formating din laptop dina kuma cikin wadannan wane yafi ultimate window 7,profesional win7,da dai sauran su, pls wanne yafi mahinmanci na sashi na gode.

Auwal Yax muna godiya da wannan tambaya, shi formating computer kamar yadda muka yi bayani a video namu na farko yana da hanyoyi guda biyu, akwai daidai lokacin da zaka yi installation wanda shine hanyar da zaka yi amfani da shi domin ka ce kana son ka daura windows 7, amma dangane da maganar cikin windows 7 wanne yafi sai muce ka daura windows sai muce maka ultimate tafi

Related Articles

Responses

Your email address will not be published. Required fields are marked *