Categories
Duniyar Computer

YADDA AKE YIN RIJISTA DA DUNIYAR COMPUTER DA AMFANI DA KWASA-KWASAN MU

A cikin wannan video zamu ga abubuwan da ya kamata mu kiyaye wurin yin rijista da mu sannan da yadda ake daukar kwas na kyauta da kuma yadda mutum zai yi wannan darasi har ya kammala.

https://youtu.be/UssMFk7EcUg

5 replies on “YADDA AKE YIN RIJISTA DA DUNIYAR COMPUTER DA AMFANI DA KWASA-KWASAN MU”

Allah ya saka maku da alheri,mu dalibai masu koyo kuma Allah ya buda mana kkwalwa ya bamu basirar fahimtar abinda ake koyar damu Ameen.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *