Yadda ake saka Windows XP a kan Computer
Wannan video shine kashi na farko a cikin jerin video da muka shirya domin koyar da yadda ake saka windows XP a cikin computer, ya kunshi kusan dukkanin bayanai na abubuwan da ake buka wajen shiryawa da kuma hada computer.
Slm, barkanku da aiki inai muku fatan alheri dan allah tambayar dana keso inyimuka anan shine inaso infara amfani da computer dan allah a ina 3an sameku dan allah kuturo min da amsar email address dina, nagode kuhuta lfy.
Muna kaduna Ne!
na gode webmaster