Yadda ake kirkiran (bude) blog da shirya shi

Wannan video yana da mintina 12 ya kunshi cikakken bayanin hanyar da ake bi a mallaki BLOG ACCOUNT, a ciki kuma mun koyar da yadda ake bude account din, da kuma yadda zaka iya shirya shi, da kuma yadda zaka iya saka labarai ko kuma video domin karuwar al’umma – a sha karatu lafiya, a kuma yi tambaya akan abinda ba a gane ba.

Related Articles

Responses

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  1. Duk website din da kaga ya kare da .blogspot.com to yana nuna maka cewar site din an goya shi ne a cikin site din google blogspot amma wanda ya kare da .com.ng wannan mallakar mutum ne kuma yana nuna cewar wannan website din mutumin nageria ne ya mallake shi.

  1. Akwai hanyoyi da dama kadan daga ciki shine koyon yadda ake kirkiran shafukan Intanet, na biyu siyan suna da kuma mallakar dakin tattara bayanai, sai ilimin yadda ake mu’amula da shafukan Intanet. Idan dukkansu babu wanda zaka iya yi da kanka zaka iya biyan mu yan kudi kadan domin koya maka ko kuma bude maka.

   1. Kokarinka a media na burgeny nikuma burina duk randa na shigo kaduna na ziyarce ka oga Allah sa kasanar d ny inda kake Comment:

 1. Slam malam idan ina bukatan Website na wordpress dan da za a sa Audio da video da sauran su ka mar na wa zan tanada?

 2. Comment: Slm,
  malam ni dalibin kane ni dalibi ne mesan karatun computer ina rokan shawara kan littattafanda zan nema
  allah ya kara basira malam

 3. Aslm bro fatan antashi lafiya ya azumi Ni sunana Lubabatu in Yola ayya inason bude blog ne asama naji bayanin kunce kunsa video sede nanema banganiba pls I need your help nagode