YADDA AKE AMFANI DA RULER A MICROSOFT WORD

A wannan video zamu koyi abubuwa da masu amfani akan abinda ya shafi Ruler da take cikin Microsoft Word 2010 zuwa kasa. Wannan darasin ba ya tsaya kawai akan abin da ya shafi ruler bane zai nuna mana hanya da zamu bi domin mu kyautata rubunmu da kuma yadda zamu daidaita takarda a lokacin da muke son mu yi rubuta.

Related Articles

Responses

Your email address will not be published. Required fields are marked *