Yadda ake Activating na Office

Salam. Ina son ku taimaka mini da hanyar da zan iya activatin ofice 2010 a sabuwar laptop dina. Nayi amfani da wanda na gani a karkashin system din amma ya nuna mini invalid key. Yaya zan iya activating din shi dan Allah? So nake in koya daga gare ku. Na gode. 28 August at 04:24

Duniyar Computer Laptop din taka sabuwa ce? idan sabuwa ce, to, daman ta na zuwa da Office 2010 na gwaji ne wanda kawai zai iya yi maka aiki na tsawon watanni biyu daga ranar da ka fara kunna ta. saboda haka da zarar ka cinye wadannan kwanakin shi ke nan sai ka je kasuwa ka siya mai lasisi da fatan ka fahimta 28 August at 08:23 ·

Related Articles

Responses

Your email address will not be published. Required fields are marked *