Wane Inti-Virus ne ya fi Nagarta?

Wace antivirus ne tafi nagarta kuma wani version? Ina iya sayan ta a shago kamar yadda zan iya sayan coreldraw, office etc kuma ta kasance mai nagarta? 21 August at 14:12

Kwarai da gaske ana iya sayan Anti-Virus a shago kamar yadda ake sayan laptop sai dai Anti-Virus da zan baka shawarar ka saya shine Norton ko Kerspasky
21 August at 16:31

Related Articles

Responses

Your email address will not be published. Required fields are marked *