Categories
Video

BLOGSPOT: Yadda zaka bude website na Blogspot

Wannan video yana koyar da mu yadda zamu bude karamin website namu a dandalin blogspot domin mu rika watsa labarai da kuma abubuwa da zasu amfanar da al’umma.

Categories
Hardware Tambayoyi

Dan Allah ina son a koya mini takaitaccen bayani Yadda Ake Formatting Na Computer

To Mal Yusuf, formatting dai computer hanyoyi guda biyu ne, hanya ta farko shi ne ka yi formatting a lokacin da za ka saka sabon operating system, hanya ta biyu ita ce ta goya hard disk a jikin wata computer ka yi formating din shi. Amma domin sanin cikakkiyar hanyar yadda ake yin formating kabi video na farko da muka fara daurawa a wannan shafi a kan yadda ake installing windows xp

Domin cikakken bayani karanta wannan mukalar http://duniyarcomputer.com/2018/05/09/yadda-ake-raba-hard-disk-gida-biyu-partition/