14 June Yadda ake Raba Hard Disk Gida biyu (Partition) Posted by Salisu Hassan Categories Hardware Comments 3 comments Akwai banbanci tsakanin formatting (kankare Hard Disk) da kuma Partition (raba Hard Disk). Shi formatting yana kankare dukkan abinda aka zuba a cikin Hard Disk ya koma babu komai a ciki. Shi kuwa Partition baka dama yake ka raba Hard … Read More