Tag: operating system
Don Allah me Yasa Computer ta take Yawan Booting
Ya kamata da farko ka gane cewa shi booting na computer abu biyu ke kawo shi na farko idan computer ta kamu da virus da…
Dan Allah ina son a koya mini takaitaccen bayani Yadda Ake Formatting Na Computer
To Mal Yusuf, formatting dai computer hanyoyi guda biyu ne, hanya ta farko shi ne ka yi formatting a lokacin da za ka saka sabon…