Na Ga Wani NOTEBOOK Ne Kuma Ya Yi Mini Kyau, Sai Dai Kash Bashi Da CD/DVD ROM. Shin Akwai Yadda Zan Iya Hada Shi Da Dvd/Cd Room?
Kwarai da gaske malam Mustapha Adamu ai daman NOTEBOOK Computers an yi su ne domin yin karamin aiki da kuma ayyukan dalibai na makaranta wanda…