Sabon shafi mai warware matsaloli akan motocinmu – barka da zuwa

Wannan yana daya daga cikin shafukan da muke yin alfahari da su domin kasancewarshi na farko irin shi da ya zai rika warware mana abubuwan da suka shafi abubuwan hawan mu kamar yadda wadansa suka kirkiri shafin suka fadi
Zauran Motoci Shafin Yanar Gizo ne da zai ke yi maku bayani game da motoci a cikin yaren Hausa.
Mun kirkiro wannan shafi ne domin mu taimakawa mutane su gane abubuwan hawansu domin jin dadin tafiyar da su.
A Zauren Motoci muna da mutane da su ka kware akan yadda motoci ke aiki da yadda su kan ba da matsala da kuma yadda akan gyarasu.
Za mu ke yin iya kokarinmu wurin baku shawarwari game da yadda za ku ke tafiyar da abubuwan hawanku in Allah ya yarda.
Naku shine ku tayamu da addu’a.

zaku iya shiga shafin ta wannan link http://zaurenmotoci.blogspot.com/

Related Articles

Responses

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  1. SHAKA BABU kun zo da sabuwar hikima ta koyar da abubuwan da motoci suka kunsa da ainihin yadda suke. tabbas masu amfani da motoci da ke jin harshe HAUSA za su yi matukar farin ciki da zuwan wannan fasaha.

  2. Allahamdulilah Allah yakara basira Akan wannan abin da kuke yi muna karuwa sosai dari bisa dari >gaba dai gaba dai wata Ranar har jirgi zaku tabo mana insha Allah . Don shima computer ne jirgin