Categories
Video

RECYCLER VIRUS:- Virus da ke cinye wa mutum folders su koma shortcuts!

Wannan video zai nuna maka hanyoyi da zaka bi daki-daki domin ka dawo da files din ka da kuma folders din ka da Virus mai suna Recycler Virus. A cikin darasin da muka gabatar a wannan shafi RECYCLER VIRUS – Shi ke cinye Folder ya mayar da ita SHORTCUT a wannan darasi zaka samu rubutacce […]


Wannan video zai nuna maka hanyoyi da zaka bi daki-daki domin ka dawo da files din ka da kuma folders din ka da Virus mai suna Recycler Virus. A cikin darasin da muka gabatar a wannan shafi RECYCLER VIRUS – Shi ke cinye Folder ya mayar da ita SHORTCUT a wannan darasi zaka samu rubutacce wanna video a yi karatu lafiya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *