Sale!

Yadda ake amfani da CorelDraw

3,000.00

Specs

Category:

Description

Wannan kwas ne da zai koya maka yadda zaka yi amfani da manhajar CorelDraw wacce take ba mutum damar yin zane da shirya abubuwan da suka shafi hotunan kwamfuta da daskararren hoto.