Sale!

Video Recording Editing

5,000.00

Specs

Category:

Description

Bangare ne na koyan yadda ake sarrafa sauti da hotuna masu motsi da koyan yadda ake iya daukansu da kuma tace su da gyarasu tare da koyan yadda ake motsa hoto da yadda ake saka mishi abubuwan bansha’awa da kyayatarwa. Daga cikin ilimin da mutum yake bukata sun hada da:- Audio Recording and Editing Video Recording Editing Amination After Effect

ABUBUWAN DA AKE BUKATA

Computer Laptop (Multicore Intel processor with 64-bit support, Windows 7/8/10, 8 GB minimum (32 GB recommended), Hard disk space 500GB, Monitor resolution 1280×1080 Internet Adobe Premier, Adobe After Effect, Adobe Audition. CyberLink PowerDirector, Pinnacle Studio Ultimate, Sound Forge Kana bukatar ilimin kwamfuta Graphics. PRICE: N5,000 (Kowanne daya daga ciki) TSAWON LOKACI: Sati Hudu (4 Weeks) TAKARDAR SHEDA: CERTIFICATE

Reviews

There are no reviews yet.

Be the first to review “Video Recording Editing”

Your email address will not be published. Required fields are marked *