Description
Ilimi ne da zai baka damar kirkirar shafukan internet tun daga matakin farko har zuwa babban mataki, kama daga yadda za ka yi amfani da kana nan software a cikin kwamfuta zuwa manya don iya kirkira da mallakar shafuka a internet, tun daga karamin mataki har zuwa babba.
Daga cikin abin da mutum zai koya sun hada da:-
- Static Web Design & Development (HTML + CSS)
- Dynamic Web Development (PHP or ASP.net)
- Content Management Web Development (WordPress, Drupal, etc)
- Responsive Web Development
ABUBUWAN DA AKE BUKATA
Computer Laptop (Multicore Intel processor with 64-bit support, Windows 7/8/10, 4 GB minimum (8 GB recommended), Hard disk space 320GB, Monitor resolution 1280×1080
Internet
NotePad, Adobe Dreamweaver, Browser, Xampp ko Wamp, IIS
Kana bukatar ilimin kwamfuta Operation da Graphics da Multimedia.
PRICE: N5,000
TSAWON LOKACI: Sati Hudu (4 Weeks)
TAKARDAR SHEDA: CERTIFICATE
Related
Reviews
There are no reviews yet.