Sale!

C#

3,500.00

Specs

Category:

Description

Ilimin sanin yadda zaka yi amfani da daya daga cikin yarukan kwamfuta ka kirkiri software da zaka iya ita kwamfutar umarnin yin wani abu kuma ta yi, za a koyi yarukan kwamfuta cikin sauki ta yadda mutum zai iya amfani da daya daga ciki shima yaga ya iya gina manhajoji da zai iya yi domin ayyukan yau da kullum. Kadan daga cikin darussan da mutum zai koya sun hada da:- ASP.net PHP Python JAVA Visual BASIC C# C++

ABUBUWAN DA AKE BUKATA

Computer Laptop (Multicore Intel processor with 64-bit support, Windows 7/8/10, 8 GB minimum (32 GB recommended), Hard disk space 500GB, Monitor resolution 1280×1080 Internet Visual Studio, NetBeans, Python. Kana bukatar ilimin kwamfuta Operation da Graphics ko Web Design. PRICE: N3,500 (Kowanne daya daga ciki) TSAWON LOKACI: Sati Hudu (4 Weeks) TAKARDAR SHEDA: CERTIFICATE

Reviews

There are no reviews yet.

Be the first to review “C#”

Your email address will not be published. Required fields are marked *