Sale!

Adobe Photoshop

3,000.00

Specs

Category:

Description

Wannan kwas ne da ke karkashin Desktop Publishing wanda Ilimi ne da ya kunshi sanin yadda mutum zai yi amfani da wasu software na kwamfuta domin ganin ya iya kirkirar zanen kwamfuta, da yadda ake gyaran hotuna da yadda ake iya shirya rubutu da tsara shi har ya zama littafi da yadda mutum zai iya yin zanen hannu a cikin kwamfuta da makamantan su. Daga cikin darussan da ya kamata mutum ya kowa sun hada da:-
 • CorelDraw
 • Photoshop
 • InDesign
 • Illustrator
 • MS Publisher
 • Fireworks
 • Pagemaker

Abubuwan da ake bukata

 • Computer Laptop (Multicore Intel processor with 64-bit support, Windows 7/8/10, 4 GB minimum (16 GB recommended), Hard disk space 500GB, Monitor resolution 1280×1080
 • Internet
 • Adobe Photoshop
 • Kana bukatar ilimin kwamfuta Operation ko Information Technology.
PRICE: N3,000 TSAWON LOKACI: Sati Hudu (4 Weeks) TAKARDAR SHEDA: CERTIFICATE

Reviews

There are no reviews yet.

Be the first to review “Adobe Photoshop”

Your email address will not be published. Required fields are marked *