Mene Processor?

Allah ya taimaki Duniyar Computer, don Allah mene ne processor, software ne wanda ake iya gani, ana iya canja shi idan ya samu matsala? Bissalam ku huta lafiya

Duniyar Computer Assalamu Alaikum, da fatan za a yi mana hakuri sabo da tsaiko da aka samu wajen amsawa wannan ya faru a sanadiyyar matsala da muka fuskanta ta bangaren Network domin ISP namu suna gyare gyare – amma yanzu Alhamdulillh. Dan gane da wannan ta… See more 20 August at 15:40

Related Articles

Responses

Your email address will not be published. Required fields are marked *