Back
  • Forum
  • Discussions
  • Replies
  • Last Post
  • Dakin Tattaunawa – Computer Operation Program
   Wannan dandalin tattaunawa ne ga dukkan Dalibai da suke yin kwas a wannan bangare na Computer Operator, an samar da wannan kafa ce domin dalibai da malamai su rika samun damar tattaunawa game da al'amuran da suka shige musu duhu a cikin darussan su tare da kuma karawa juna sani ko warware wani abin da wani bai fahimta ba. Muna fatan kowa zai girmama kowa da kuma sanin cewar nan kamar wani ajine da zai tattara dukkan dalibai. Wajibi ne kowane dalibi a sati sai ya yi tambaya kuma dole ka bayar da amsa ga tambayar dalibi guda biyar a kalla
  • 0
  • 0
  • No Discussions