Wannan karatun ne da muka shirya muku shi domin sanar da ku yadda ake kirkiran shafuka a Internet a mataki na farko, wanda ake amfani da wadansu kananan manhajoji (application) domin yinsu.
Wannan darasi zai bada muhimmanci wurin koyon HTML ta amfani da NotePad domin dalibi ya fahimci dukkan surkullen da ke cikin harkar kirkirar website.
Sannan zamu koyawa dalibai yadda zasu yi amfani da CSS wurin kawata shafukan da suka kirkira.
ABUBUWAN DA AKE BUKATA
Computer Laptop (Multicore Intel processor with 64-bit support, Windows 7/8/10, 4 GB minimum (8 GB recommended), Hard disk space 320GB, Monitor resolution 1280×1080
Internet
NotePad
Kana bukatar ilimin kwamfuta Operation da Graphics da Multimedia.
PRICE: N15,000
TAKARDAR SHEDA: CERTIFICATE
Course Content
About Instructor
