Ilimin sanin yadda zaka yi amfani da yaren python ka kirkiri software da zaka iya ba kwamfutar umarnin yin wani abu kuma ta yi, za a koyarda  yaren cikin sauki, ta yadda mutum zai iya amfani da yaren shima yaga ya iya gina manhajoji da zai iya yi domin ayyukan yau da kullum.
Kadan daga cikin darussan da mutum zai koya sun hada da:-

  • Variables and identifiers
  • Python data types
  • Reading Input from User
  • Operators
  • IF and IF-else staement
  • Repetition Statement
  • Array  da dai sauransu.

ABUBUWAN DA AKE BUKATA

Kwamfuta Laptop ko Desktop

System type1: 64-bit  Windows 8/10

RAM:                             ana bukatar 4 GB kuma anfisan 8GB

Hard disk:                     ana bukatar 2.5GB free space ko fiye da haka

Monitor resolution:    ana bukatar 1024×768 kuma anfison 1920×1080
Pycharm, Python 3 daga version 3.5 zuwa sama.

Internet


Kana bukatar ilimin kwamfuta Operation da Graphics ko Web Design.
PRICE: ‎₦ 17,000
TSAWON LOKACI: Sati Hudu (4 Weeks)
TAKARDAR SHEDA: CERTIFICATE

About Instructor

Adam Hussaini

Sunana Adam Hussaini, Wani matashi Malamin Harshe na Koyar da Ilimin Computer, tare da Digiri a fannin Kimiyyar Computer (BSc) Computer Science a Jami'ar Usman Danfodiyo, Diploma a yanar gizo da Android Development a Duniyar Computer Computer. Takaddun Professional Certificates a Management (NIM). Gaskiya, mai kwarin gwiwa da bude tunanin mutum da matukar son rayuwa. Rayuwa da koyo sune hanyata.

2 Courses

+5 enrolled
Not Enrolled
‎₦ 17,000

Course Includes

  • 3 Lessons
  • 6 Topics