PHP Programming Language

Salisu Hassan · June 9, 2020

Ilimin sanin yadda ake amfani da yaren PHP gurin kirkiran Web-Base Software, cikin sauki ta yadda mutum zai iya amfani da PHP shima yaga ya iya gina manhajoji da zai iya yi domin ayyukan yau da kulum.
Kadan daga cikin darussan da mutum zai koya sun hada da:-
Menene PHP?

•Tarihin PHP

•Yadda ake rubuta takardar PHP

•Yadda ake amfani da data types a PHP

•Yadda ake amfani da Conditional Statement a PHP

•Kirkirar Form da bashi rayuwa

•Yadda ake Daura Files a PHP

•Amfani da PHP don lura da Files

•Kirkirar shafukan Rijista da Login

•Amfani da MySQL

ABUBUWAN DA AKE BUKATA

⦁ Computer Laptop (Multicore Intel processor with 64-bit support, Windows 7/8/10, 8 GB minimum (32 GB recommended), Hard disk space 500GB, Monitor resolution 1280×1080
⦁ Internet
⦁ XAMPP, Sublime.
⦁ Kana bukatar ilimin HTML da CSS.
PRICE: ‎₦ 17,000
TSAWON LOKACI: Sati Hudu (8 Weeks)
TAKARDAR SHEDA: CERTIFICATE

About Instructor

Not Enrolled
‎₦ 17,000

Course Includes

  • 4 Lessons
  • 9 Topics