Ilimi ne da yake kunshi hanyoyin da mutum zai bi domin sanin yadda zai iya sarrafa kwamfuta tare da sanin yadda zai yi aikace-aikacen shi na yau da kullum wadanda suka hada da ayyukan ofis na rubuta takardu da yin lissafi da adanar ayyukan kwamfuta da shirya takardun darussa da makamantansu.
Daga cikin darussan da mutum ya kamata ya koya sun hada da:-
- Microsoft Word
- Excel
- Access
- PowerPoint
ABUBUWAN DA AKE BUKATA
- Computer
- Internet
- Office Suite 2013 zuwa 2020
- Baka bukatar wani karatun kwamfuta kafin shi.
PRICE: N15,000
TSAWON LOKACI: Watanni Uku (3 Motnths)
TAKARDAR SHEDA: CERTIFICATE
About Instructor
