DCI: Online Orientation Course

Salisu Hassan · June 12, 2020

Wannan kwas ne da yake koyawa dalibai yadda zasu yi mu’amala da wannan makaranta ta hanyar sanin yadda ake amfani da abubuwa kamar haka:-

 • Yaya dalibi zai yi rijista da gyara shafinsa?
 • Yaya Kwasa-kwasanmu suke
 • Ya aka shirya darrusa
 • Ya dalibi zai iya daukar darasi da makamancinsu
 • Yadda zai nuna ya kammala kowane darasi ko maudu’in darasin
 • Yaya zai amsa Tambayoyin kowane darasi ko maudu’i
 • Yaya zai aiko da aikin gida ko assignment
 • Idan dalibi ya gama karatu yaya zai sami takardar sheda (certificate)

Game da Malami

+39 enrolled
Not Enrolled
This course is currently closed

Kwas Includes

 • 3 Darrusa
 • 17 Maudu'ai
 • 4 Gwaje-gwaje
 • Kwas Certificate
Skip to toolbar