Java Programming Language

Ilimin sanin yadda zaka yi amfani da yaren JAVA ka kirkiri software da zaka iya ba kwamfutar umarnin yin wani abu kuma ta yi, za a koyar da  yaren cikin sauki, ta yadda mutum zai iya amfani da yaren shima yaga ya iya gina manhajojia waya ko kwamfuta da zai iya yi domin ayyukan yau da kullum.


Kadan daga cikin darussan da mutum zai koya sun hada da:

  • Abubuwan da ake bukata domin rubuta Java program
  • Variables and identifiers
  • Java data types
  • Reading Input from User
  • Operators
  • IF and IF-else statement
  • Repetition Statement
  • Array  da dai sauransu.

ABUBUWAN DA AKE BUKATA
Kwamfuta Laptop ko Desktop

System type1:  32-bit ko 64-bit,Windows 7/8/10,

System type2: MacOS version10.13  ko fiye da haka

RAM:                   ana bukatar 2 GB ko fiye da haka

Hard disk:          ana bukatar 2.5GB free space ko fiye da haka

Monitor resolution:  ana bukatar 1024×768 kuma anfison 1920×1080


JDK  daga version 8 zuwa sama.

Eclipse IDE

Internet


Kana bukatar ilimin kwamfuta Operation da Graphics ko Web Design.
PRICE: ‎₦ 17,000
TSAWON LOKACI: Sati Hudu (4 Weeks)
TAKARDAR SHEDA: CERTIFICATE


Course Content

Expand All
Lesson Content
0% Complete 0/2 Steps

About Instructor

Adam Hussaini

Sunana Adam Hussaini, Wani matashi Malamin Harshe na Koyar da Ilimin Computer, tare da Digiri a fannin Kimiyyar Computer (BSc) Computer Science a Jami'ar Usman Danfodiyo, Diploma a yanar gizo da Android Development a Duniyar Computer Computer. Takaddun Professional Certificates a Management (NIM). Gaskiya, mai kwarin gwiwa da bude tunanin mutum da matukar son rayuwa. Rayuwa da koyo sune hanyata.

2 Courses

Not Enrolled
‎₦ 17,000

Course Includes

  • 1 Lesson
  • 2 Topics