Wannan ilimi ne da ya kunshi sanin fanni kimiyya da fahar kera-kere tun daga sanin mece ce kwamfuta da cikakken tarinhinta, da abubuwan da ya kamata mutum ya sani a abubuwan da aka hada kwamfuta da su da kuma kayayyakin da ita kanta kwamfutar take bukata kafin ta yi kowane irin aiki. Sannan a wannan bangare mutum zai san mene ne internet da kuma abinda ya hadu da internet da yadda mutum zai rika yin mu’amala da ita. Bayan wannan se yadda ake amfani da email da yadda ilimin shi da yadda ake mu’amala da shi.
Daga cikin darussan da mutum ya kamata ya koya sun hada da:-

  • Introduction to Computer
  • Use of Internet
  • Use Email

ABUBUWAN DA AKE BUKATA

  • Computer ko Waya
  • Internet
  • Browser
  • Baka bukatar wani karatun kwamfuta kafin shi.

PRICE: N7,500

TSAWON LOKACI: Sati Biyar (5 Weeks)

TAKARDAR SHEDA: CERTIFICATE

Course Content

Expand All
COMPTER HARWARE
Software

About Instructor

+17 enrolled
Not Enrolled
$ N 7500

Course Includes

  • 10 Lessons
  • 135 Topics
  • 5 Quizzes