CorelDraw manhajace da aka yi domin ba mutum damar yin zane da kirkirar hotunan kwamfuta tare da sarrafa daskararren hoto da fitar da taswirar kowane irin abu.

Wannan kwas ne da ke karkashin Desktop Publishing wanda Ilimi ne da ya kunshi sanin yadda mutum zai yi amfani da wasu software na kwamfuta domin ganin ya iya kirkirar zanen kwamfuta, da yadda ake gyaran hotuna da yadda ake iya shirya rubutu da tsara shi har ya zama littafi da yadda mutum zai iya yin zanen hannu a cikin kwamfuta da makamantan su.
Daga cikin darussan da ya kamata mutum ya kowa sun hada da:-

 • CorelDraw
 • Photoshop
 • InDesign
 • Illustrator
 • MS Publisher
 • Fireworks
 • Pagemaker

Abubuwan da ake bukata

 • Computer Laptop (Multicore Intel processor with 64-bit support, Windows 7/8/10, 4 GB minimum (16 GB recommended), Hard disk space 500GB, Monitor resolution 1280×1080
 • Internet
 • CorelDraw Suite
 • Kana bukatar ilimin kwamfuta Operation ko Information Technology.

PRICE: N 35,000
TSAWON LOKACI: Sati Hudu (4 Weeks)
TAKARDAR SHEDA: CERTIFICATE

Course Content

About Instructor

Not Enrolled
N 35,000

Course Includes

 • 1 Quiz