Content Management Web Development – WordPress

Salisu Hassan · June 9, 2020

limi ne da zai baka damar kirkirar shafukan internet tun daga matakin farko har zuwa babban mataki, kama daga yadda za ka yi amfani da kana nan software a cikin kwamfuta zuwa manya don iya kirkira da mallakar shafuka a internet, tun daga karamin mataki har zuwa babba. Daga cikin abin da mutum zai koya sun hada da:-

  • Static Web Design & Development (HTML + CSS)
  • Dynamic Web Development (PHP or ASP.net)
  • Content Management Web Development (WordPress, Drupal, etc)
  • Responsive Web Development

ABUBUWAN DA AKE BUKATA

Computer Laptop (Multicore Intel processor with 64-bit support, Windows 7/8/10, 4 GB minimum (8 GB recommended), Hard disk space 320GB, Monitor resolution 1280×1080 Internet NotePad, Adobe Dreamweaver, Browser, Xampp ko Wamp, IIS Kana bukatar ilimin kwamfuta Operation da Graphics da Multimedia. PRICE: N5,000 TSAWON LOKACI: Sati Hudu (4 Weeks) TAKARDAR SHEDA: CERTIFICATE

About Instructor

Not Enrolled
₦ 30,000