Ilimin sanin yadda zaka yi amfani da daya daga cikin yarukan kwamfuta ka kirkiri software da zaka iya ita kwamfutar umarnin yin wani abu kuma ta yi, za a koyi yarukan kwamfuta cikin sauki ta yadda mutum zai iya amfani da daya daga ciki shima yaga ya iya gina manhajoji da zai iya yi domin ayyukan yau da kullum.
Kadan daga cikin darussan da mutum zai koya sun hada da:-
ASP.net
PHP
Python
JAVA
Visual BASIC
C#
C++

ABUBUWAN DA AKE BUKATA


Computer Laptop (Multicore Intel processor with 64-bit support, Windows 7/8/10, 8 GB minimum (32 GB recommended), Hard disk space 500GB, Monitor resolution 1280×1080
Internet
Visual Studio, NetBeans, Python.
Kana bukatar ilimin kwamfuta Operation da Graphics ko Web Design.
PRICE: N 17,000 (Kowanne daya daga ciki)
TSAWON LOKACI: Sati Hudu (4 Weeks)
TAKARDAR SHEDA: CERTIFICATE

About Instructor

Not Enrolled
‎₦ 17,000