Audio Recording and Editing

Muhammad Muhammad Lawal · June 10, 2020

Bangare ne na koyan yadda ake sarrafa sauti da hotuna masu motsi da koyan yadda ake iya daukansu da kuma tace su da gyarasu tare da koyan yadda ake motsa hoto da yadda ake saka mishi abubuwan bansha’awa da kyayatarwa.
Daga cikin ilimin da mutum yake bukata sun hada da:-
Audio Recording and Editing
Video Recording Editing
Amination
After Effect

ABUBUWAN DA AKE BUKATA


Computer Laptop (Multicore Intel processor with 64-bit support, Windows 7/8/10, 8 GB minimum (32 GB recommended), Hard disk space 500GB, Monitor resolution 1280×1080
Internet
Adobe Premier, Adobe After Effect, Adobe Audition. CyberLink PowerDirector, Pinnacle Studio Ultimate, Sound Forge
Kana bukatar ilimin kwamfuta Graphics.
PRICE: N35,000 (Kowanne daya daga ciki)
TSAWON LOKACI: Sati Hudu (4 Weeks)
TAKARDAR SHEDA: CERTIFICATE

About Instructor

Not Enrolled
‎₦ 35,000