Ilimi ne da zai baka damar sanin ilimin sarrafa bayanai da ake iya taskace su a cikin kwamfuta ta hanyar mu’amalantarsu cikin tsari da kwarewa tare da koyan ilimin da ake amfani da shi wurin ajiya, gyarawa, gogewa da bayyanar bayanai na kwamfuta.
Daga cikin ilimin da mutum zai koya sun hada da:-
MS Sql
Access
MySql

ABUBUWAN DA AKE BUKATA


Computer Laptop (Multicore Intel processor with 64-bit support, Windows 7/8/10, 8 GB minimum (32 GB recommended), Hard disk space 500GB, Monitor resolution 1280×1080
Internet
MS Access, MS Sql, MySql.
Kana bukatar ilimin kwamfuta Operation ko Information Technology.
PRICE: N10,000 (Kowanne daya daga ciki)
TSAWON LOKACI: Sati Hudu (4 Weeks)
TAKARDAR SHEDA: CERTIFICATE

About Instructor

Not Enrolled
‎₦ 10,000