Courses

  • 9 Lessons

    Computer Operation Program

    <p>Ilimi ne da yake kunshi hanyoyin da mutum zai bi domin sanin yadda zai iya sarrafa kwamfuta tare da sanin yadda zai yi aikace-aikacen shi na yau da kullum wadanda suka hada da ayyukan ofis na rubuta takardu da yin lissafi da adanar ayyukan kwamfuta da shirya takardun darussa da makamantansu.</p>