Computer da Virus ya kama ya ake magance ta?

Assalamu alaikum. Don Allah ina neman shawara akan system da yake da virus nayi installed din kaspersky antivirus amma bai zauna da kyauba meye mafita?

Anti virus bashi da matsala idan aka zo wajen saka shi, amma idan ka zo saka kamar kaspersky idan computer tana cike da virus zai gaya maka cewar kana bukatar special tool domin ya cire maka virus

Related Articles

Responses

Your email address will not be published. Required fields are marked *