Mene ne Software?
Software waɗansu rubutu na umarni ne da ake yi domin su iya sarrafa Hardware ko kuma su umurci kwamfuta yin wani abu ko kuma barin…
Software waɗansu rubutu na umarni ne da ake yi domin su iya sarrafa Hardware ko kuma su umurci kwamfuta yin wani abu ko kuma barin…
A cikin kowace irin computer ko mai tsufanta komai sabuntar ta, ko da babu komai a cikinta, to akwai waɗansu application ko software da Operating…
Idan mutum yana son ya ɗaurawa kwamfutarwa sabon windows ko kuma Operating System ya na buƙatar injin DVD na kwamfuta, domin kusan mafi yawan sababbin…
Kasancewar kimiyya da fasahar kera-kere ta yawaita a wannan lokaci da kuma saukin samun kaya wutar lantarki da muke yi a saukake ya zamanto muna…
Ga jerin gwanon kusakurai goma da masu koyon kwamfuta sukeyi da kuma yadda za’a gujewa afkawa irin waɗannan kusakurai. RASHIN ADANA AYYUKA MASU MAHIMMANCI Babban…
Computer Software, Software ko kuma ka ce Compter Program na nufin abu guda daya, amma abin da suke nufi shi ne, wadansu tarin rubuce-rubuce ne…
Akwai banbanci tsakanin formatting (kankare Hard Disk) da kuma Partition (raba Hard Disk). Shi formatting yana kankare dukkan abin da aka zuba a cikin Hard…
Firewall Software yana baka damar ka yi iko da dukkan abin da zai shigo na’urarka idan tana hade da internet, ko kuma abin da na’urarka…
Mafi yawancin Computer Digital ce, haka na nufin cewar bata fahimtar komai illa ta hanyayoyi guda biyu, kunnawa da kashewa (on/off), su kuwa wadannan hanyoyi…
Please confirm you want to block this member.
You will no longer be able to:
Please note: This action will also remove this member from your connections and send a report to the site admin. Please allow a few minutes for this process to complete.