Adobe Premier – Video Editing

Adobe Premier mahaja ce da ta shahara a Duniyar gyara dukkan wani hoto mai motsi da shirya shi da saka mishi duk wani abu da ake bukata.

Audio Recording and Editing

Bangare ne na koyan yadda ake sarrafa sauti da hotuna masu motsi da koyan yadda ake iya daukansu da kuma tace su da gyarasu tare…