• Log In
  • Register
  • Blog
  • Courses
  • Kwasa-Kwasai
  • Game da mu
    • Yadda ake amfani da Makarantar
  • Mukaloli
  • Tuntube mu
    Sign in Sign up

    Shopping Cart

    No products in the cart.

    • Kwasa-Kwasai
    • Game da mu
      • Yadda ake amfani da Makarantar
    • Mukaloli
    • Tuntube mu

    • Log In
    • Register
    • Blog
    • Courses

    Category: Tambayoyi

    YADDA AKE DAWO DA YAHOO BAYAN AN RUFE SHI

    Tambaya ================= Daga Bashir Abubakar Gada Assalamu alaikum… Ina yiwa jagoran wannan shafin na “DUNIYAR COMPUTER” wato, Salisu Webmaster Allah ya ƙara basira ameen. Ina…

    Salisu Hassan June 29, 2018
    0 Comments

    Matsalar Password na Waya

    Assalamu alaikum duniyar computer naji dadin bayanin viros din waya da kuka yi, domin na karu kwarai da gaske domin ina da wani viros a…

    Salisu Hassan May 8, 2018
    0 Comments

    Banbanci tsakanin WAN da LAN

    Ina son sanin banbancin WAN@ LAN Malam Sadiq idan kaji ance LAN ana nufin LOCAL AREA NETWORK wato shine misalin kamar networking din yake hada…

    Salisu Hassan May 8, 2018
    0 Comments

    Computer da Virus ya kama ya ake magance ta?

    Assalamu alaikum. Don Allah ina neman shawara akan system da yake da virus nayi installed din kaspersky antivirus amma bai zauna da kyauba meye mafita?…

    Salisu Hassan May 8, 2018
    0 Comments

    Mene ne aikin Tauraron Dan Adam

    Assalamu alaikum duniyar computer don Allah ina tambaya ne, wai yaya ne tauraron dan adam take ne wai? A sama ake har bashi? koko sama…

    Salisu Hassan May 8, 2018
    0 Comments

    Sabuwar Laptop Me ake dubawa

    Salam. Wai shin,menene abubuwan la’akari in inason in sayi sabuwar laptop kuma wani brand yafi inganci? Not advert lol Malam Mustapha Adam, akwai abu na…

    Salisu Hassan May 8, 2018
    0 Comments

    Sony Ericsson da Nokia wacce ta fi?

    Assalamu alaikum jama’a.nayin farin ciki da samuwar wannan dandali.shin da Nokia N79 da sony Ericsson 770 wace ce tafi karfin amfani wajen shiga internet? wace…

    Salisu Hassan May 8, 2018
    0 Comments

    Yaya ake Formating Laptop

    Barka da wannan program DUNIYAR COMPUTER. Tambaya ta ita ce , in na so na yi formating din laptop dina kuma cikin wadannan wane yafi…

    Salisu Hassan May 8, 2018
    2 Comments

    Banbancin INTEL da AMD Processor

    Salam, malan Salis wai shin mai nene banbancin Intel dakuma Amd computer. Banbanci na farko shine kamfani, sannan kuma shi intel an yishi a mazaunin…

    Salisu Hassan May 8, 2018
    0 Comments

    A Najeriya kuma akwai bank din internet?

    A Najeriya kuma akwai bank din internet? Malam Nura kana son sayan wani abu ne? Duniyar Computer zata iya share maka wannan hawaye idan kuma…

    Salisu Hassan May 8, 2018
    0 Comments
    Load More
    © 2022 - Makarantar Duniyar Computer
    • Privacy policy
    • Cookie Policy

    Report

    Harassment or bullying behavior
    Contains mature or sensitive content
    Contains misleading or false information
    Contains abusive or derogatory content
    Contains spam, fake content or potential malware

    Block Member?

    Please confirm you want to block this member.

    You will no longer be able to:

    • See blocked member's posts
    • Mention this member in posts
    • Invite this member to groups
    • Message this member
    • Add this member as a connection

    Please note: This action will also remove this member from your connections and send a report to the site admin. Please allow a few minutes for this process to complete.

    Report

    You have already reported this