A Najeriya kuma akwai bank din internet?

A Najeriya kuma akwai bank din internet?

Malam Nura kana son sayan wani abu ne? Duniyar Computer zata iya share maka wannan hawaye idan kuma neman sani kake yi lallai kusan kowane shahararren banki yana iya taimaka maka wajen sayen kaya a intermet domin akwai kati launi biyu da mafiya yawan bankuna suke iya baka bayan na ATM, akwai Master Card, sannan kuma akwai VISA dukkan wadannan katuna ana iya sayen abu dasu a internet, sai dai shi VISA Card yafi MasterCard amsuwa a shafukan internet masu yawa.Illa iyaka

Related Articles

Responses

Your email address will not be published. Required fields are marked *